Ahmad Sulaiman Dua Kano Mp3 Download

May 30, 2016 - Stream Complete Quran - Ahmad Sulaiman, a playlist by ThirdEyeLenz. Complete Quran recitation by Ahmad Sulaiman from Kano, Nigeria. Download Songs Ahmad Sulaiman Kano only for review course, Buy Cassette or CD / VCD original from the album Ahmad Sulaiman Kano or use Personal Tone. HADITH DO FREE App for Android is the collection of Hadith of Prophet Muhammad (محمد (صلى الله عليه و سلم (Peace Be Upon Him).

CPU: Any Intel Core 2 or Core iX CPU; any Intel or AMD CPU with SSSE3 Note: Multiple CPUs and/or multicore CPUs are recommended. Videoredaktor canopus edius 550 torrent. Note: See Memory section below for physical memory limits of each OS.

Aiohowis.com is Media search engine and does not host any files, No media files are indexed hosted cached or stored on our server, They are located on soundcloud and Youtube, We only help you to search the link source to the other server. Aiohowis.com is not responsible for third party website content. It is illegal for you to distribute copyrighted files without permission. The media files you download with aiohowis.com must be for time shifting, personal, private, non commercial use only and remove the files after listening. If one of this file is your intelectual property (copyright infringement) or child pornography / immature sounds, please or email to info[at]aiohowis.com to us.

Description 9Apps menyediakan download aplikasi Android terbaik. 20,000+ Pengguna mendownload Ahmad Sulaiman Qira versi terbaru di 9Apps secara gratis! Hal ini menunjukkan bahwa banyak orang menyukai aplikasi ini. Aplikasi HOT ini di rilis tanggal 2018-10-01. Ini adalah salah satu aplikasi Android terkenal di 2015. Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua.

Dua

Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai. Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu. Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.